Full | Contraction |
---|---|
Naijeriya tana da arziki![]() | Naijeriya na da arziki![]() |
Aminu yana da ƙoƙari![]() | Aminu na da ƙoƙari![]() |
Malamar tana da kirki![]() | Malamar na da kirki![]() |
'Yan Naijeriya suna da yawa![]() | 'Yan Naijeriya na da yawa![]() |
Shi yake koyar damu![]() | Shi ke koyar damu![]() |
Ita take dafa mana abinci![]() | Ita ke dafa mana abinci![]() |
Kai kake jawo mana matsala![]() | Kai ke jawo mana matsala![]() |