Malamin makaranta. = School teacher.
Tauraron ɗan adam. = Artificial satellite.
Littafin karatu. = Text book.
Nawa ne. = It's mine.
Mota ta ce. = It is my car.
Malamar makaranta. = school teacher.
Saniyar dawa. wild cow (Buffalo).
tawa ce. = its mine.